Dubban Mutane Sun Halarci Taron Mata Network A Kano

Dubban Mutane Sun Halarci Taron Mata Network A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>

Ƙungiyar Mata Network ta gudanar da taron ta na shekara-shekara karo na 6 a ƙarshen mako a jihar Kano.

Taron na wannan shekarar an yi masa taken “tasirin sanin mutane” ya mayar da hankali ne wajen ƙarfafawa mata gwuiwa wajen iya zamantakewa da ci gaban kansu.

Haka kuma taron ya samu halartar dubunnan mutane daga sassa daban-daban inda aka koyar da mata dabarun kasuwanci da wayar da kai a kan kula da lafiya, tare kuma da tattaunawa a kan damarmakin da mata suke da su wanda…

>

Leave a Comment