Mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya nuna damuwa kan yadda Arewa ta zama koma baya a fannonin ilimi da nomaBasaraken ya bukaci masu ruwa da tsaki a Arewa su maida hankali wajen bunkasa harkokin ilimi da noma domin ci gaban yankinSanusi ya kuma yi tsokaci kan ziyarar…
“Dole Mu Farka,” Sarki Muhammadu Sanusi Ya Faɗi Halin da Arewa Ke Ciki a Najeriya …C0NTINUE READING >>>>