Dangote, BUA Sun Samu Kishiya, China Za Ta Saye Wani Kamfanin Simintin Najeriya

Dangote, BUA Sun Samu Kishiya, China Za Ta Saye Wani Kamfanin Simintin Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>

Wani babban kamfanin China ya saye gaba daya hannayen jarin Holcim da ke a kamfanin simintin Lafarge Afrika a kan $838.8mLafarge na daya daga cikin manyan kamfanonin siminti da kayan gini a Najeriya, watakila tafiyar Holcim za ta iya canja farashiKamfanin China, Huaxim ya shirya amfani da sababbin fasahohi da dabaru domin bunkasa siminti da farashinsa a Najeriya

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar…

>

Leave a Comment