Dalilai 15 Na Muhimmancin Tsara Yadda Malami Zai Koyar Da Darussa A Aji (2) …C0NTINUE READING HERE>>>
1.Tsarin koyarwa yana nuna dalilin da ya sa za a koyar da maudu’in ko darasin. Ta haka ne dalibai za su koma gida da fahimtar abinda aka koya masu, a aji.
Rubuta ko hanyoyin da za a koyar shi ne abu na gaba. Anan Malami zai yi bayani kan dabarun da za su taimaka wa dalibai su gane darasin da aka koya masu.
A matsayinka na Malamai kana iya amfani da abubuwan da suka faru matsayin misalai na hakikani a rayuwa, tare da abubuwan da na iya kasancewa a matsayin mutum na ji, ko ganin…
Dalilai 15 Na Muhimmancin Tsara Yadda Malami Zai Koyar Da Darussa A Aji (2) …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>