Dakarun Sojoji Sun Sheke ‘Yan Ta’adda a Wani Artabu, Sun Kwato Makamai

Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro sun yi arangama da ƴan ta’adda a jihar Zamfara da ke yankin Arewa maso YammaSojojin sun yi musayar wuta da ƴan ta’addan ne a ƙauyen Bambaran da ke ƙaramar hukumar Anka ta jihar ZamfaraJami’an tsaron tare da haɗin gwiwar ƴan banga sun hallaka ƴan ta’adda guda biyu tare da ƙwato makamai daga hannun miyagun

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi…

Dakarun Sojoji Sun Sheke ‘Yan Ta’adda a Wani Artabu, Sun Kwato Makamai …C0NTINUE READING >>>

See More …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment