Dakarun MNJTF Sun Daƙile Harin Da Aka Kai Sansanin Su, Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 10 A Kamaru

Dakarun rundunar hadin gwiwa ta MNJTF sun yi nasarar dakile wani harin hadin gwiwa da ‘yan ta’addan Boko Haram/ISWAP suka kai a sansanin soji da ke Darak a kasar Kamaru, inda suka kashe ‘yan ta’adda 10.

Sanarwar da babban jami’in yada labaran soji na MNJTF, Lt.-Col. Olaniyi…

Dakarun MNJTF Sun Daƙile Harin Da Aka Kai Sansanin Su, Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 10 A Kamaru …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment