Daga Dawowa Najeriya, Matasan Kano da Abba Ya Tura Karatu a Kasar Waje Sun Samu Aiki

Wasu mutanen da gwamnatin jihar Kano ta tura karatu a jami’o’in ketare sun kammala karatu sun dawo gidaAbba Kabir Yusuf da sauran jami’an gwamnatin Kano ne su ka tarbo su a filin jirgin sama na Malam Aminu KanoGwamna Abba ya dauki wasu matasan aiki domin kawo cigaba musamman a…

Daga Dawowa Najeriya, Matasan Kano da Abba Ya Tura Karatu a Kasar Waje Sun Samu Aiki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment