Daga 2018 An Gurfanar Da Mutane 114,000 Kan Laifuka Masu Nasaba Da Amfani Da Mukami Ba Bisa Ka’ida Ba

Daga 2018 An Gurfanar Da Mutane 114,000 Kan Laifuka Masu Nasaba Da Amfani Da Mukami Ba Bisa Ka’ida Ba …C0NTINUE READING HERE >>>

Tun daga shekarar 2018 zuwa watan Oktoban bana, masu gabatar da kara na kasar Sin, sun gurfanar da wadanda ake zargi da amfani da mukaman su ba bisa ka’ida ba sama da 114,000 gaban kuliya, bayan samun amincewar hukumar lura da gabatar da kararraki ta kasar.

 

Babbar kotun koli ta al’ummar kasar Sin ko SPP ce ta fitar da wadannan alkaluma a kwanan nan, yayin wani taron aiki mai nasaba da yaki da laifuka da ake aikatawa, ta amfani da mukami ba bisa ka’ida ba.

 

Kaza lika, masu…

>

Leave a Comment