Wata gobara mai tsananin girma ta kama a sananniyar kasuwar sassan motoci ta Araromi da ke Agodi-Gate, cikin garin Ibadan, Jihar Oyo.
Gobarar ta lalata dukiyoyi masu darajar miliyoyin naira.
Rahotanni sun nuna cewa gobarar ta fara ne da misalin karfe 2 na dare ranar Asabar,…
Da Dumi Dumi: Wuta ta kama kasuwar sassan motoci ta Araromi a Ibadan …C0NTINUE READING >>>>