Da Dumi-Dumi: Dangote ya rage farashin litar man fetur zuwa N899.50

Matatar Dangote ta sanar da rage farashin man fetur zuwa N899.50 akan kowacce lita.

Sanarwar, wadda aka fitar a safiyar Alhamis, ta bayyana cewa wannan matakin na da nufin saukaka wa ‘yan Najeriya musamman yayin bukukuwan karshen shekara.

Babban Jami’in sadarwa na matatar,…

Da Dumi-Dumi: Dangote ya rage farashin litar man fetur zuwa N899.50 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment