Chelsea Na Cigaba Da Ba Mara’ɗa Kunya A Gasar Firimiya

Chelsea Na Cigaba Da Ba Mara’ɗa Kunya A Gasar Firimiya …C0NTINUE READING HERE >>>

Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Chelsea na cigaba da zarce tsara a gasar Firimiya, bayan ta doke abokiyar karawarta Tottenham Hotspur da ci 4-3 a filin wasa na Tottenham Hotspur Stadium.

A mintuna goma na farkon wasan Tottenham ta zura ƙwallaye biyu ta hannun Dominic Solanke da Deja Kulusevski kafin Jadon Sancho ya farke wa Chelsea kafin tafiya hutun rabin lokaci.

Bayan dawowa daga hutun rabin lokaci Chelsea ta zura ƙwallaye uku rirgis ta hannun kyaftin ɗin tawagar Enzo Fernandez da…

>

Leave a Comment