A karan farko a tarihi an fara rigakafin zazzabin cizon sauro a Najeriya
A karan farko a tarihi an fara rigakafin zazzabin cizon sauro a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>> An kaddamar da allurar rigakafin zazzabin cizon sauro tun bayan karbar allurar a rigakafin a watan Oktobar daya gabata. Rigakafin mai suna R21/Matrix-M shine nau’in rigakafin malaria karo na biyu dahukumar lafiya ta amince da shi domin amfanin … Read more