Bidiyon Abin da Mutane Suka Yi Wa Bola Tinubu bayan Gama Sallah a Masallacin Juma’a

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya gaisa da ɗaruruwan Musulmi bayan Sallar Juma’a a babban masallacin jihar LegasA wani faifan bidiyo da fadar shugaban kasa ta fitar, an ga yadda mutane suka yi dafifi domin gaida shugaban ƙasa a masallaciBola Tinubu, wanda ke hutu a mahaifarsa jihar Legas,…

Bidiyon Abin da Mutane Suka Yi Wa Bola Tinubu bayan Gama Sallah a Masallacin Juma’a …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment