Beijing Za Ta Gudanar Da Dandalin Tattaunawa Kan Hanyoyin Da Za A Bi Wajen Tafiyar Da Harkokin Birane …C0NTINUE READING HERE >>>
Jami’an da ke gudanar da harkokin mulkin jama’ar birnin Beijing sun bayyana a gun taron manema labarai a ranar Talata cewa, za a gudanar da dandalin tattaunawa kan gaggauta mayar da martani ga korafe-korafen jama’a na birnin Beijing, daga ranar 18 zuwa ta 19 ga watan Disamba.
Manufar taron ita ce samar da dandalin kasa da kasa, inda kwararru za su yi musayar ra’ayi, da tattauna sabbin hanyoyin warware kalubale a fannin hidimar jama’a, da musayar gogewa a fannin gudanar…
>