Bayan Sauya Sheƙar Ɗiyar Tsohon Gwamna, PDP Ta Kori Ɗan Majalisar Tarayya Nan Take

Bayan Sauya Sheƙar Ɗiyar Tsohon Gwamna, PDP Ta Kori Ɗan Majalisar Tarayya Nan Take …C0NTINUE READING HERE >>>

Imo – Babbar jam’iyyar adawa PDP ta kori ɗan majalisar wakilan tarayya mai wakiƙtar mazaɓar Ideato ta Arewa/Ideato ta Kusu a jihar Imo, Ikenga Ugochinye.

PDP ta sallami ɗan majalisar daga inuwarta ne kan zargin rashin ɗa’a, ladabi da biyayya da kuma cin amanar jam’iyya.

PDP ta kori ɗan majalisar wakilai daga jam’iyyar a jihar Imo
Hoto: Ikenga Imo Ugochinye
Asali: Facebook

Mai magana da yawun PDP reshen jihar Imo, Lancelot Obiak shi ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar…

>

Leave a Comment