BATTIC: An Sanyawa Katafariyar Cibiya Sunan Bola Tinubu a Abuja …C0NTINUE READING HERE >>>
Hukumar shige da fice ta Najeriya (NIS) ta sanya sunan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan cibiyarta ta fasahar zamani da ke AbujaShugabar hukumar, Kemi Nanna Nandap ta bayyana cewa cibiyar za ta taimaka wajen kula da shige da fice tare da kare iyakokin Najeriya An tabbatar da cewa cibiyar ta dace da ka’idojin duniya na ICAO da IATA domin inganta tsaro da kula da bayanan ‘yan Najeriya da baƙi
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama…
>