Rahotanni daga ofishin Ka’idoji da Harkokin Majalisa na Majalisar Dattawan Najeriya sun bayyana cewa Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya zo na ɗaya wajen gabatar da kudirin doka, inda ya gabatar da kudirori 21 cikin watanni 18 da suka…
Bari Jibrin ya zama Sanatan da ya fi kowanne gabatar da kudiri …C0NTINUE READING >>>>