Baraka a NNPP: Kawu Sumaila Ya Fadi Dalilin Yin Alakarsa da Jam’iyyar APC

Sanata Abdulrahman Kawu Sumaila ya yi magana kan raɗe-raɗin da ake cewa yana da alaƙa da jam’iyyar APC mai mulki a NajeriyaKawu Sumaila mai wakiltar Kano ta Kudu ya bayyana cewa tabbas yana da alaƙa da APC amma ta samaSai dai, sanatan ya bayyana cewa gwamnatin Kano da jam’iyyar NNPP…

Baraka a NNPP: Kawu Sumaila Ya Fadi Dalilin Yin Alakarsa da Jam’iyyar APC …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment