Bankin Duniya ya yi gargadin cewa, ya zama wajbi a gaggauta daukar matakan gaggawa, domin a kawar da talauci a tsakanin kasashe 23, nan da 2025.
A cewar wadannan kasashen sun kasance suna da alumar da yawan su ya kai kimanin kashi 40, wadanda kuma suna dogara ne a kan kasa da Dala…
Bankin Duniya Ya Bukaci A Kare Kasashe 26 Daga Fadawa Talauci A 2050 …C0NTINUE READING >>>>