“Ban Saɓawa Doka ba,” Ƴar Majalisar Tarayya Ta Faɗi Dalilinta na Fita daga PDP zuwa APC …C0NTINUE READING HERE >>>
Ɗiyar tsohon gwamnan jihar Delta da ke majalisar wakilai ya ƙalubalanci matakin PDP na ayyana kujerarta da babu kowaHon. Erhiatake Ibori-Suenu ta shaidawa babbar kotuj tarayya da ke Abuja dalilinta na barin PDP, inda ta ce ba ta saɓawa tanadin kundin tsarin mulki baƳar Majalisar ta sanar da sauya sheka daga PDP zuwa APC a zauren Majalisa ranar Alhamis, lamarin da ya harzuƙa babbar jam’iyyar adawa
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo…
>