Sarakunan gargajiya a jihar Abia sun nuna godiya ta musamman da Gwamna Alex Otti da ya amince da ba su tallafi duk wataGwamna Otti ya amince da ba sarakunan gargajiya N250,000 duk wata domin taimaka musu wurin gudanar da ayyukansuShugaban kwamitin sarakunan gargajiya, Eze Linus Nto Mbah…
Baki Har Kunne: Gwamna Ya Amince da ba Sarakunan Gargajiya Tallafin N250,000 Duk Wata …C0NTINUE READING >>>>