Babu Uziri A Yaki Da Cin Zarafin Mata – Mohamed M. Fall

Babu Uziri A Yaki Da Cin Zarafin Mata – Mohamed M. Fall …C0NTINUE READING HERE >>>

Babu wata al’ada, matsin tattalin arziki, ko zamantakewa da za ta iya tabbatar da wahalar da miliyoyin mata da ‘yan mata ke sha. Aikinmu shi ne mu kalubalanci wadannan labarai masu cutarwa.

 

A cewar Majalisar Dinkin Duniya, Mata a duniya, kimanin miliyan 736, kusan daya daga cikin uku na fuskantar cin zarafi ta jiki ko ta hanyar jima’i, a kalla sau daya a rayuwarsu, wanda ke wakiltar kashi 30 cikin dari na mata masu shekaru 15 zuwa sama, wannan adadi bai hada da cin zarafin…

>

Leave a Comment