FCT Abuja – Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jaddada cewa ba gudu ba ja da baya a shirinsa na sauya fasalin haraji Najeriya.
Bola Tinubu ya ce kudirorin canza fasalin harajin wanda gwamnatinsa ta ɓullo da shi nan nan daram kuma babu fashi.
Bola Tinubu ya ce kudirin sake fasalin haraji…
“Babu Fashi,” Shugaba Tinubu Ya Sake Magana kan Kudirin Sauya Fasalin Haraji …C0NTINUE READING >>>>