“Babu Abin da Ya Same Ni,” Dan Majalisar Tarayya Ya Musanta Labarin Rasuwarsa

“Babu Abin da Ya Same Ni,” Dan Majalisar Tarayya Ya Musanta Labarin Rasuwarsa …C0NTINUE READING HERE >>>

Dan majalisar wakilan kasar nan, Hon. Yusuf Adamu Gagdi ya kwantar da hankalin magoya baya da masoyansaYa fito a cikin wani bidiyo tare da karyata labarin rasuwarsa da aka rika wallafawa a wasu shafukan sada zumuntaHon. Yusuf Adamu Gagdi ya kara da bayyana cewa bai dace mutum a dakinsa, ya rika wallafa labarin karya ba

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al’amuran da su ka…

>

Leave a Comment