Shugaba Bola Tinubu, ya kare adadin yawan mutanen da ke cikin gwamnatinsa, wanda ya ƙunshi ministoci 48 da kuma wasu Masu Ba da Shawara na Musamman, inda ya ce hakan ya zama dole domin samar da ayyuka masu tasiri a ƙasa.
A cikin hira ta farko da Shugaba Tinubu ya yi da manema labarai,…
Ba Zan Rage Yawan Ministocina Ba — Tinubu …C0NTINUE READING >>>>