Ba Laifi Ba Ne Seyi Tinubu Ya Nemi Takarar Gwamnan Jihar Legas –  Ƙungiyar Matasa

Ba Laifi Ba Ne Seyi Tinubu Ya Nemi Takarar Gwamnan Jihar Legas –  Ƙungiyar Matasa …C0NTINUE READING HERE >>>

Ƙungiyar shugabannin Matasa ta Nijeriya (CONYL) ta bayyana goyon bayanta ba tare da shakka ba ga Seyi Tinubu don ya shiga takarar zaɓen gwamnan Jihar Legas a 2027, inda ta bayyana cewa wannan dama ta kasance damarsa ta kundin tsarin mulki da kuma (amsa) “kiran allah.”

A cikin wata sanarwa da shugaban CONYL, Comrade Goodluck Ibem, ya sa hannu, ƙungiyar matasan ta musanta suka kan cancantar Seyi Tinubu saboda dangantakarsa da shugaban ƙasa Bola Tinubu.

Ƙungiyar ta jaddada…

>

Leave a Comment