Ba Gudu Ba Ja Da Baya Kan Dokar Haraji

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya tabbatar da cikakken goyon bayan gwamnatinsa ga sauye-sauyen haraji, inda ya ce suna da muhimmanci wajen bunkasa tattalin arziƙin Nijeriya. 

A yayin taron manema labarai na farko da ya gudanar a Legas, Tinubu ya bayyana cewa sauye-sauyen haraji suna…

Ba Gudu Ba Ja Da Baya Kan Dokar Haraji …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment