Atiku Ya Buɗe Shafin da Ƴan Najeriya Za Su Samu Tallafin N65,000? Hadiminsa Ya Yi Bayani

Atiku Abubakar ya nesanta kansa da wani shirin tallafi da ake yaɗawa cewa shi ne zai rabawa ƴan Najeriya kyautar N65,000Tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya ce ba shi da alaƙa da shafin yanar gizo na talƙafin, ya bukaci mutane su kaucewa sharrin ƴan damfaraKakakin Wazirin Adamawa,…

Atiku Ya Buɗe Shafin da Ƴan Najeriya Za Su Samu Tallafin N65,000? Hadiminsa Ya Yi Bayani …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment