Ana Tsaka da Batun Kudirin Haraji, Mataimakin Tinubu Ya Shiga Taron NEC a Abuja

State House, Abuja – Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima na jagorantar taron majalisar tattalin arziki ta ƙasa (NEC) karo na 146 a Aso Rock.

Gwamnonin jihohin Najeriya da wakilan hukumomin da ke cikin NEC sun halarci zaman na yau Alhamis, 12 ga watan Disambar 2024.

Mataimakin shugaban kasa ya jagoranci taron NEC a Aso Villa
Hoto: @OfficialSKSM
Asali: Twitter

The Nation ta tattaro cewa taron Majalisar tattalin arziki da aka saba yi a kowane wata, ya kan tattauna kan…

Ana Tsaka da Batun Kudirin Haraji, Mataimakin Tinubu Ya Shiga Taron NEC a Abuja …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment