Wasu ƴan bindiga da ake zargin suna da alaƙa da Bello Turji sun yi garkuwa da matafiya a jihar Sokoto da ke yankin Arewa maso Yammacin NajeriyaƳan bindigan waɗanda ke ta’addancinsu a gabashin Sabon Birni sun yi garkuwa da matafiyan ne su bakwai da sanyin safiyar ranar Talata, 24 ga…
Ana Shirin Kirsimeti, Yaran Bello Turji Sun Tafka Ta’asa a Sokoto …C0NTINUE READING >>>>