Ana cikin halin wahala, Gwamna zai cika kasuwanni da shinkafa mai rahusa …C0NTINUE READING HERE >>>
Yayin da yan Najeriya ke cigaba da kokawa kan halin da ake ciki, Gwamnatin Lagos ta dauko hanyar dakile hakanGwamna Babajide Sanwo-Olu ya shirya samar da shinkafa a kasuwannin jihar domin karya farashi Wannan na zuwa ne yayin da farashin kayan abinci ke kara tsada a Najeriya hade da na man fetur
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
Jihar Lagos – Gwamnatin Lagos ta nemo…
>