An Shiga Tashin Hankali a Sokoto: Ƴan Bindiga Sun Sace Amarya da Wasu Ƙawayenta 4 …C0NTINUE READING HERE >>>
Wasu ‘yan bindiga masu biyayya ga Bello Turji sun sace sabuwar amarya tare da wasu kawayenta hudu a jihar SokotoLamarin ya faru ne a Kwaren Gamba kusa da Kuka Teke, wani kauye da ya dade yana fuskantar hare-hare daga ‘yan bindigaAn ce yan bindigar sun yi awon gaba da amaryar da kawayenta da karfin tsiya bayan sanya tsoro a tsakanin mazauna yankin
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin…
>