‘Yan bindiga sun kashe mutum uku ciki har da jami’an tsaro biyu a garin Ihiala bisa zargin bijirewa dokar zaman gidaShugaban karamar hukumar Ihiala da ke jihar Anambra ya yi kira ga maharan da su mika kansu domin su fuskanci hukunciGwamnatin karamar hukumar na kokarin tabbatar da tsaro…
An Shiga Fargaba da ‘Yan Bindiga Suka Kashe Jami’an Tsaro 2 da Wani Ɗan Kasuwa …C0NTINUE READING >>>>