An Samu Asarar Rai bayan Barkewar Rikici Tsakanin Matasa da Makiyaya a Arewa …C0NTINUE READING HERE >>>
An samu ɓarkewar rikici tsakanin matasa da wasu makiyaya a ƙaramar hukumar Yamaltu-Deba ta jihar GombeRikicin wanda ya fara sakamakon tare hanyar da wasu matasa suka yi ya jawo mutum ɗaya ya rasa ransaRundunar ƴan sandan jihar Gombe ta tabbatar da aukuwar lamarin inda ta bayyana ƙoƙarin da ta yi wajen shawo kan lamarin
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
Jihar Gombe – Rikici ya…
>