Sojojin rundunar ta 6, sun kama mutane hudu da ake zargi da zama mambobin ‘yan tawayen Ambazonian a Taraba.
Ambazonia ƙungiya ce ta ‘yan tawayen da ke aiki a ƙasar makwabciyar kasa Jamhuriyar Kamaru.
A cikin wata sanarwa da Capt. Olubodunde Oni, ya fitar ranar Asabar a…
An kama yan tawayen Kamaru a Najeriya …C0NTINUE READING >>>>