An Kama Rikakken Dan Bindiga Mai Raba Makamai a Jihohin Arewa …C0NTINUE READING HERE >>>
Rundunar Operation Safe Haven ta rushe mafakar ‘yan ta’adda a karamar Bassa ta Filato, tare da cafke dan bindiga aka fi sani da MammanAn kama abokin ta’addancin Mamman, Malam Alhassan Samaila, tare da kwace tarin harsasai da suka boye a wata jarkar maiRundunar ta tabbatar da ci gaba da aikin fatattakar masu aikata laifuffuka a Filato da kewaye domin tabbatar da tsaro a jihar
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu,…
>