An Kama Masu Taimakon ‘Yan Bindiga da Kayan Sojoji

An Kama Masu Taimakon ‘Yan Bindiga da Kayan Sojoji …C0NTINUE READING HERE >>>

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama mutane 4 da ake zargi da kai kayan sojoji ga ‘yan bindiga a jihar KatsinaKayayyakin da aka gano sun haɗa da kakin sojoji da na ‘yan sanda, wanda ake zargin za a bai wa ‘yan bindiga masu garkuwaRahotanni sun nuna cewa wadanda ake zargin sun amince da laifin kuma kwamishinan ‘yan sanda ya fadi matakin da za su dauka

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne…

>

Leave a Comment