An Gudanar Da Taron Karawa Juna Sani Kan Hakkin Tattalin Arziki Da Al’Umma Da Al’Adu Na Kasa Da Kasa a Birnin Hangzhou

An Gudanar Da Taron Karawa Juna Sani Kan Hakkin Tattalin Arziki Da Al’Umma Da Al’Adu Na Kasa Da Kasa a Birnin Hangzhou …C0NTINUE READING HERE >>>

Ma’aikatar harkokin wajen Sin da ofishin manyan jami’ai masu kula da hakkin Bil Adama na MDD, sun shirya taron karawa juna sani kan hakkin tattalin arziki, da al’umma, da al’adu na kasa da kasa cikin hadin gwiwa a birnin Hangzhou dake gabashin kasar Sin. Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya gabatar da jawabi a rubuce.

 

A cikin jawabinsa, Wang ya ce, tabbatar da hakkin tattalin arziki, da al’umma, da al’adu na kowa, wani muhimmin aiki ne na tabbatar da hakkin…

>

Leave a Comment