An Ajiye Atiku, Kwankwaso: An Fadi Mutum 1 da Zai Iya Kwace Mulki a Hannun Tinubu

An Ajiye Atiku, Kwankwaso: An Fadi Mutum 1 da Zai Iya Kwace Mulki a Hannun Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>

Nana Kazaure, tsohuwar kakakin yakin neman zaben Obit-Datti a 2023 ta yi hasashen wanda zai iya lashe zaben 2027 mai zuwa‘Yar gwagwarmayar, ta ce Peter Obi zai iya lallasa Shugaba Bola Tinubu a zaben mai zuwa idan majalisa ta amince da wata dokaKazaure ta ce Obi na da damar cin zabe a 2027 idan majalisa ta amince da dokar ba ‘yan takara damar tsayawa zab ba da jam’iyya ba

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru…

>

Leave a Comment