Adesina: ‘Babban Dalilin da Ya Sa Buhari Ya Ƙi Cire Tallafin Man Fetur a Mulkinsa’

Femi Adesina ya bayyana abin da ya hana tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari cire tallafin man fetur a lokacin mulkinsaTsohon kakakin shugaban ƙasar ya ce Buhari ya ƙi yarda a cire tallafi ne saboda gudun halin ƙuncin da talakawa za su shigaAdesina ya ce Buhari mutumin kirki ne…

Adesina: ‘Babban Dalilin da Ya Sa Buhari Ya Ƙi Cire Tallafin Man Fetur a Mulkinsa’ …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment