ACG James Sunday Ya Yi Bikin Cika Shekaru 35 A Aikin NIS

Mataimakin Kwanturolan Janar na Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa (NIS), James Sunday, ya yi bikin cikarsa shekaru 35 yana yi wa Nijeriya hidima.

An yi amfani da gasar 2024 National Guards Polo da aka gudanar a Abuja domin taya shi murna.

A matsayin ƙwararren ɗan wasa na Polo kuma…

ACG James Sunday Ya Yi Bikin Cika Shekaru 35 A Aikin NIS …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment