‘A Kyale Talaka’: Farfesa a Arewa Ya Fadawa Tinubu Mutanen da Zai Karawa Haraji …C0NTINUE READING HERE >>>
Farfesa Kabiru Dandago ya bukaci gwamnati da ta kara haraji kan kadarori da kayayyakin alatu, ba tare da kara harajin VAT baYa ce haraji kan kadarori, alatu zai nunka kudaden shiga, tare da rage gibin da ke tsakanin talakawa da masu hannu da shuniFarfesan ya yi gargadi kan harajin “kudin shigar iyalai,” wanda zai iya zama wata hanya ta haraji kan gado ko kyaututtuka
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da…
>