A Ko Da Yaushe Kasar Sin Tana Dora Muhimmanci Kan Mutunta Da Kare Hakkin Dan Adam …C0NTINUE READING HERE >>>
Ranar 10 ga watan Disamba ita ce ranar kare hakkin dan Adam ta duniya, kuma ita ce ranar cika shekaru 76 da kaddamar da sanarwar kare hakkin dan Adam ta duniya. A gun taron manema labarai da aka saba yi a wannan rana, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning ta bayyana cewa, kasar Sin na dora muhimmanci kan mutunta da kare hakki dan Adam, tana mai dagewa kan sanya jama’a a gaba a yayin da take gudanar ayyukan bunkasa hakkin dan Adama wanda ya dace da yanayin zamani…
>