A karan farko a tarihi an fara rigakafin zazzabin cizon sauro a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>
An kaddamar da allurar rigakafin zazzabin cizon sauro tun bayan karbar allurar a rigakafin a watan Oktobar daya gabata.
Rigakafin mai suna R21/Matrix-M shine nau’in rigakafin malaria karo na biyu dahukumar lafiya ta amince da shi domin amfanin yara yan tsakanin watanni 15 zuwa shekaru biyar.
Ana sa ran zai magance kaso 75 cikin dari daga cikin matsalolin da cutar zazzabin cizon sauro ke haifar wa hakan yasa aka fara allurar a jihohin Bayelsa da Kebbi da sukafi kowace…
>