A bi a hankali – Sanata Shehu Sani kan rikicin masarautar Kanoo …C0NTINUE READING HERE >>>
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna, Shehu Sani, ya shawarci hukumomi da su gujewa abin da zai kawo tashin hankali a fadar Sarkin Kano.
A yau ne aka ga an jibge jami’an yan sanda da motocin yaki suka mamaye fadar Sarkin Kano tun da misalin ƙarfe 6 na safe.
Rahotanni daga DAILY POST sun nuna cewa lamarin ba zai rasa nasaba da shirin Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na nada hakimin garin Bichi ba.
A wani bayani da ya wallafa ta kafar sada zumunta ta X, Shehu Sani ya bayyana…
>