Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a cikin sabuwar shekara ta 2025, ya yaba da jajircewar al’ummar jihar wajen shawo kan kalubalen talauci, yunwa, da kunci da suka shafi jihar a shekarar 2024.
Gwamnan, a cikin sakon sabuwar shekararsa, ya tabbatar da cikakken goyon…
2025 zai zama shekara mai ci gaba da hadin kai a Kano – Gwamna Yusuf …C0NTINUE READING >>>>