Ƴan Bindiga Sun Kai Wa Mahaifiyar Gwamnan Taraba Hari

Ƴan Bindiga Sun Kai Wa Mahaifiyar Gwamnan Taraba Hari …C0NTINUE READING HERE >>>

Wasu ƴan bindiga da ake zaton ‘yan fashin daji ne sun kai hari ga mahaifiyar gwamnan jihar Taraba, Jumai Kefas, da ‘yar’uwarsa Atsi.

Lamarin ya faru ne a jiya Juma’a yayin da suke kan hanyar Wukari-Kente a ƙaramar hukumar Wukari. Shugaban ƙaramar hukumar Wukari ya tabbatar da harin a cikin hira da Weekend Trust, inda ya bayyana cewa wasu mutane a kan babura sun yi kokarin tsayar da motar da ke ɗauke da mahaifiyar gwamnan da ‘yar’uwarsa.

Ɗaya daga cikin jami’an…

>

Leave a Comment