
Kungiyar SERAP ta maka shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio a kotu bisa dakatar da Sanata Natasha Akpoti-UduaghanSERAP ta ce dakatarwar wata shida ta tauye haƙƙin sanatar kuma ta hana al’ummar Kogi ta Tsakiya samun wakilci a majalisar dattawaSERAP na neman kotu ta…
Zargin Neman Lalata da Sanata Natasha: SERAP Ta Maka Shugaban Majalisa a Kotu …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply