
Abuja – Kwamitin Ladabtarwa da Ɗa’a na Majalisar Dattawa ya bada shawarar dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan na tsawon watanni shida.
Wannan na zuwa ne bayan da ta yi zargin cewa Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya yi mata cin zarafi ta hanyar neman lalata da ita.
Zargin Lalata: Majalisa Ta Bayyana Hukuncin da Ya Kamata a Yanke Wa Sanata Natasha …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply