
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce marigayi Abba Kyari ne ya sa aka cire Joy Nunieh daga mukamin shugabar rikon kwarya a NDDCAkpabio ya ce ya cire Nunieh ne bayan samun wasika daga Kyari da ke zargin cewa ba ta yi bautar kasa ta NYSC ba bayan kammala karatuYa musanta…
Zargin Lalata: Akpabio Ya Yi Fallasa, Ya Fadi Rawar da Marigayi Abba Kyari Ya Taka …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply